Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Jerin Gwanon Tunawa Da Ranar Al-Nakba A Kasashen Duniya.
Wakilin kungiyar Jihadil islami a nan kasar iran Naseer Abu sharif ya fadi cewa wannan bakar ranar ta fara ne bayan da kasar Birtaniya ta mamaye yankin falasdinu da hakan ya bude hanyar kafa Haramtaciiyar kasar isra’ila.
Har ila yau Naseer Abu Sharif ya fadi cewa jajebarin cin nasarar Alummar falasdinu yana kara karatuwa sosai, yace Isra’ila tana ci gaba da gudanar da siyasar danniya da kashe alummar falasdinu amma wannan bai sanyaya guiwar yan gwagwarmayar ba wajen ci gaba da jajircewa ba duk da irin laifukan da take tafkawa.
READ MORE : Ministocin Najeriya 10 Sun Yi Murabus Domin Tsayawa Takara A Zaben 2023.
Da yake tsokaci game da yadda Amurka take nuna goyon bayan kasar Amurka ya yi bayani akan shahadar yar jaridar nan ta gidan talabijin din Aljazeera shirin Abu Akleh sakamakon harbinta da sojojin Isra’ila ta yi ya ce hukumomin na kasa da kasa ba su yi tir da wadanda suka aikata wannan mumumunan aikin ba.
READ MORE : Siyasar Kano; Ganduje ya je kamun ƙafa gidan Shekarau.
READ MORE : Najeriya; Shugaba Buhari Yayi Allawadai Da Kissan Wata Daliba Kirista A Sokoto.