An Bude Masana’antar Samar Da Makamashi Ta Hasken Rana Mafi Girma A Iran.
Shugaban kasar Iran Ibrahim Ra’isi shi ne ya halarci bikin bude layi mafi girma na samar da makamashi ta hanyar hasken rana a Garin Khomain dake lardin tsakiya a ci gaba da rangadi da yake yi a wasu larduna a fadin kasa,
Sabon layin samar da makamashin ta haken rana wato sila Energy mai karfin migawat 500,ana sa ran daga karshe za’a iya samar da Nauroin hasken rana don samar da wutar lantarki da zai kai karfin migawat 1500 a duk shakara,
Kuma shi ne Kamfanin samar da wutar lantarki ta hanyar Hasken rana mai zaman kansa shi ne mafi girma a kasar da zai rika samar da wutar lantarki mai karfin migawat 100 a duk shekara a garin mahalat dake lardin tsakiya na kasar iran.
READ MORE : Yemen; Gwamnatin Kasar Ta Shimfida Sabbin Sharudda Na Sake Tsawita Wuta.
Raisi ya samu rakiyar ministocin cikin gida da na masana’antu da makamashi da kuma na makamashin nukiliya zuwa wajen bikin bude Masana’antar.
READ MORE : Kasashen Rasha Da Ukrain Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Saida Alkama.
READ MORE : Faransa; Yan Majalisar Dokoki Da Dama Sun Ya Yi Allwadai Da Tsarin Wariya Na Isra’ila A Falasdinu Da Ta.