Abdollahian; Matakin IAEA Na Adawa Da Iran Na Da Mummunan Tasiri A Makomar Tattaunawar Vienna.
Ministan harkokin wajen Iran Hossein Amir Abdollahian ya yi gargadi kan illar da hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa ta amince da wani aiki da ke zargin Iran.
A yau litinin, ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir Abdollahian, ya yi kira ga hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa da ta dauki matakin yin watsi da kudurin kin jinin Iran a cikin kwamitin gudanarwa na hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa, yana mai jaddada cewa yarjejeniyar da aka cimma a Vienna tana cikin hadari idan aka amince da kudiri adawa da Iran.
READ MORE : Accra – Taron Shugabanin Kungiyar ECOWAS Ya Watse Baram-Baram.
Amir Abdollahian ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa, ya tuntubi babban jami’in kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai Josep Borrell kan batun dage takunkumi da kuma yadda za a ci gaba da tattaunawa.
READ MORE : Nijar – Shugaba Bazoum Ya Jaddada Aniyar Afuwa Ga ‘Yan Ta’adda Da Ke Neman Tuba.
READ MORE : Zelensky – Yanzu Dakarun Rasha Ba Abin Tsoro Bane.
READ MORE : Togo – Kungiya Mai Alaka Da IS Ta Dau Alhakin Harin Ta’addanci.