Yar majalisar jihar Gombe ta raba naira dubu goma-goma ga mata 300.
Matan jihar Gombe dake karamar hukumar Dukku guda 300 sun samu tallatafin naira 10000 da yar majalisar jihar Aishatu Dukku ta raba.
Inda ta bayyana cewa ta bayar da tallafin ne saboda taimakawa mata su samu abin yi kuma zata cigaba raba masu wa’yan nan kudaden.
READ MORE : ASUU Ta Cigaba Da Yajin-Aiki, Za A Kara Wasu Watanni Ba A Bude Jami’o’i Ba.
Gwamnan jihar Muhammadu Yahaya da matarsa hajiya Asma’u sun hallaci taron kuma yar majalusar ta yabe sosai bisa gudun mawar da suke bayarwa wurin tallafi.