Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Sheikh “Ibrahim Yaqub Zakzaky” a jawabin da ya gabatar gabanin gabatar da hudubar sallar Juma’a a birnin Mashhad ya bayyana cewa: Tsawon shekaru 70 da suka gabata al’ummar Palastinu suna fuskantar zalunci da kisan kiyashi daga sahyoniyawan, kuma al’ummar musulmin duniya sun ci gaba da shedawa da cewa; rashin mutuncin da sahyoniyawa suka aikata a shekarun baya-bayan nan Masallacin Al-Aqsa.
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya ce: “Aikin guguwar Al-Aqsa” shi ne mafarin fatattakar sojojin yahudawan sahyoniya da kuma janyewar sojojin yahudawa da a da ake kallonsu a matsayin tatsuniya na rundunar da baza a iya galaba akansu ba.Sheikh Zakzaky: ” Guguwar Al-Aqsa ” Ita Ce Mafarin Fatattakar Gwamnatin Yahudawa sahyoniyawa
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Sheikh “Ibrahim Yaqub Zakzaky” a jawabin da ya gabatar gabanin gabatar da hudubar sallar Juma’a a birnin Mashhad ya bayyana cewa: Tsawon shekaru 70 da suka gabata al’ummar Palastinu suna fuskantar zalunci da kisan kiyashi daga sahyoniyawan, kuma al’ummar musulmin duniya sun ci gaba da shedawa da cewa; rashin mutuncin da sahyoniyawa suka aikata a shekarun baya-bayan nan Masallacin Al-Aqsa.
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya ce: “Aikin guguwar Al-Aqsa” shi ne mafarin fatattakar sojojin yahudawan sahyoniya da kuma janyewar sojojin yahudawa da a da ake kallonsu a matsayin tatsuniya na rundunar da baza a iya galaba akansu ba.
Sheikh Zakzaky: ” Guguwar Al-Aqsa ” Ita Ce Mafarin Fatattakar Gwamnatin Yahudawa sahyoniyawa