Najeriya; Ana Tsare Da Sojoji 2 Saboda Kashe Wani Malamin Addini A Jihar Yobe.
Jami’an ‘yansanda a jihar Yobe na arewa maso gabacin tarayyar Najeriya suna tsare da sojoji biyu a birnin Damaturu saboda zarginsu da kashe wani malamin addinin mai suna Sheikh Goni Gashuwa ba tare da wani dalili ba.
Jaridar premium times ta nakalto cewa an kashe Shiekh Gashua a ranar jumma’a a wani wuri da ake kira Jaji Maji a karamar hukumar Karasuwa.
READ MORE : Iran Ta Bukaci Kasar Sweden Ta Mutunda Hakin Dan Kasar Wanda Aka Daure Bisa Zalunci.
Majiyar yansanda a Yobe ta nakalto Dungus Abdulkareem, kakakin yansanda yana fadar cewa a halin yanzu ba za su fadawa duniya yadda sojojin suka kashe malamin ba, don suna cikin biuncike amma a duk lokacinda suka kare zasu watsa labarin ga kowa.
READ MORE : An Bude Taron Tattaunawa Na Kasa A Birnin N’Djamena Na Kasar Chadi.
READ MORE : Fursunonin Falasdinawa Za su Fara Gudanar da Yajin Cin Abinci Na Gama gari A Gidajen Kurkukun Isra’ila.
READ MORE : A ci gaba da zagin haramtattun Falasdinawa; Tambarin “Qaba al-Sakhra” akan kwalbar giya.
READ MORE : Iran Ta Bukaci Kasar Sweden Ta Mutunda Hakin Dan Kasar Wanda Aka Daure Bisa Zalunci.