Masu Tattakin Suna Ci Gaba Da Kiran yin Allah Wadai Da Tozarta Al-Qur’ani Akan Hanyar Ta Zuwa Arbaeena Husaini (a.s)
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA – ya habarta cewa, masu Tattakin Suna Ci Gaba Da Kiran yin Allah Wadai Da Tozarta Al-Qur’ani Akan Hanyar Ta Zuwa Arbaeena Husaini (a.s)
Source: ABNA