Ana zargin wasu kwatoman Karuwa sun kasheta a jihar Jigawa.
An samu gawar Karuwar me shekaru 35 da ake kira da suna Ladi Anndu a dakinta cikin jini. Kwastoman sun yanka mata wuyane.
Lamarin ya faru a Gandun Sarki dake karamar hukumar Hadejia ta jihar.
Kakakin ‘yansandan jihar, ASP Lawan Shiisu Adam, ya tabbatar da faruwar lamarin.
Yace sun yi kokarin garzayawa da karuwar zuwa Asibiti amma sai ta mutu a yayin da ake kokarin ceto ranta.
Yace suna kan binciken lamarin.
Kashi 43 cikin 100 na Al’ummar Duniya ba su da damar shiga Intanet
A cewar kungiyar masana'antu GSMA, 43% na yawan al'ummar duniya har yanzu ba sa amfani da intanet ta wayar hannu,...