Kotu a babban birnin tarayya mai zamanta a Fatakwal ta haramtawa dan takarar gwamnan jihar Ribas a jam’iyyar APC, Tonye Cole yin takara a zaben badi.
Haramtawa Cole tara na zuwa ne saboda karar da aka shigar kan zamansa mai mallakar takardar zama dan kasashe biyu mabambanta.
Rahoton jaridar The Nation ya bayyana cewa, Cole na da takardar zama dan kasar Burtaniya da na Najeriya.
Source:Legithausa