Labarai Cikin Hotuna Na Taron Bukin Karrama Shaikh Zakzaky Da Aka Gudanar A Birnin Qom Na Kasar Iran
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Cibiyar kula da makarantun Hauza da ke birnin Qum tare da hadin gwiwar jami’ar Al-Mustafa Al-Alamiya ta karrama jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky a yammacin jiya Litinin.
Source: ABNAHAUSA