A farkon makon nan, jerin alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotun Najeriya.
Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! A wasikar da manema labarai suka gani, Alkalan kotun koli 14 sun tuhumci Alkali Tanko Mohammed da gazawa wajen gudanar da ayyukansa matsayin shugaba.
Abubuwan da Alkalan suka lissafa a wasikar sun hada da gidaje, motoci, lantarki, man Gas, yanar gizo a gidajen Alkalai, horo, da rashin wuta a kotuna.
10 Sun zargeshi da cin karansa ba babbaka yayinda yake hanasu kayan jin dadi.
Alkalan sun ce sau biyu kadai suka je Dubai da Zanzibar a shekarar nan sabanin yadda aka saba Sun bukaci Alkali Tanko Mohammed yayi bayanin yadda aka yi da kudaden da kotun ke samu.
Nigeria21 ta tattaro muku jerin sunayen Alkalan kotun koli 14 Olukayode Ariwoola Musa Dattijo Mohammed Kudirat Motonmori O. Kekere-Ekun John Inyang Okoro Chima Centus Nweze Amina Adamu Augie Uwani Musa Abba-Aji Mohammed Lawal Garba Helen Moronkeji Ogunwumiju Abdu Aboki Ibrahim Mohammed Musa Saulawa Adamu Jauro Tijjani Abubakar Emmanuel Akomaye Agim.
Martanin CJN Tanko Yayin martani a wata takarda, wacce Ahuraka Yusuf Isah, hadiminsa ya fitar a madadinsa, na biyar a daraja a fadin kasar ya bayyana yadda ya yi nasarar tattalar arzikin kotun yadda ya dace.
A takaice dai Tanko ya bayyana cewa, zargin da ake masa ba gaskiya bane, kasar ce take a haka kuma yake tattali tare da mafi da abinda aka bada domin hidindimun da suka dace.