Sojojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan Boko Haram a Damasak dake Jihar Borno bayan harin da suka kai maboyarsu.
Lamarin ya farune ranar 7 ga watan Janairu na shekarar 2022.
Kakakin sojojin Janar Onyema Nwachukwu ya tabbatar da mutuwar ‘yan Boko Haram din i da yace wasu sun tsere cikin daji.
Domin kallon sauran hotunan