Gwamna Gabduje Zai Hada Gwiwa Da Kasar Faransa.
Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR ya bukaci hadin gwiwa tsakanin gwamnatin jihar Kano da kasar Faransa domin bunkasa harkokin sufuri a jihar.
Gwamna Ganduje ya yi wannan kiran ne a lokacin da ya karbi bakuncin sabuwar jakadiyar Franch a Najeriya, Mrs Emannuella Blatmann, a ofishin ofishin dake gidan gwamnati, Kano.
Gwamnatin Ganduje ta sayi motoci kusan Kimani Guda dari 100 don bunkasa tsarin Ragewa Mutane Kano Radadi Ababe Hawa.
A nata jawabin, Misis Emmanulle Batmann ta ce tazo jihar Kano ne domin kaddamar da wani kamfani na kasar Faransa tare da hadin guiwar rukunin Dangote.
Daga Salisu Muhammad Mati
S.A Social Media To the
Governor.
READ MORE : Gwamna Gabduje Zai Hada Gwiwa Da Kasar Faransa.