Makarantu 63 sun dena aiki, sannan an lalata masallatai 76 gaba daya, sannan kuma an lalata wani bangare na masallatai 165, sannan an kai harin bam a coci-coci 3, Gaza.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Ofishin yada labarai na hukumar Falasdinu a zirin Gaza ya sanar da cewa: Ya zuwa yanzu, fiye da rukunin gidaje dubu 41 ne suka lalace gaba daya.
Wasu gidaje fiye da dubu 222 sun lalace.
Asibitoci 25 da cibiyoyin kiwon lafiya 52 sun daina aiki kwata-kwata.
An kaiwa motocin daukar marasa lafiya 55 hari tare da nakasa su.
Sama da cibiyoyi 95 da gine-ginen gwamnati ne aka lalata.
Sojojin Yahudawan sun kai hari makarantu 256.
Ya zuwa yanzu makarantu 63 sun dena aiki, sannan an lalata masallatai 76 gaba daya, sannan kuma an lalata wani bangare na masallatai 165, sannan an kai harin bam a coci-coci 3.
Makarantu 63 sun dena aiki, sannan an lalata masallatai 76 gaba daya, sannan kuma an lalata wani bangare na masallatai 165, sannan an kai harin bam a coci-coci 3.
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na – ABNA – ya habarta maku cewa: Ofishin yada labarai na hukumar Falasdinu a zirin Gaza ya sanar da cewa: Ya zuwa yanzu, fiye da rukunin gidaje dubu 41 ne suka lalace gaba daya.
Wasu gidaje fiye da dubu 222 sun lalace.
Asibitoci 25 da cibiyoyin kiwon lafiya 52 sun daina aiki kwata-kwata.
An kaiwa motocin daukar marasa lafiya 55 hari tare da nakasa su.
Sama da cibiyoyi 95 da gine-ginen gwamnati ne aka lalata.
Sojojin Yahudawan sun kai hari makarantu 256.
Ya zuwa yanzu makarantu 63 sun dena aiki, sannan an lalata masallatai 76 gaba daya, sannan kuma an lalata wani bangare na masallatai 165, sannan an kai harin bam a coci-coci 3.
Source: ABNA HAUSA