Tsohon gwamnan jihar Oyo, Otumba Dr. Christopher Alao Akala ya mutu.
Tsohon Gwamnan wanda dan asalin Ogbomosho ne ya mutu ranar Laraba.
Yayi Gwamnan Oyo daga shekarar 2007 zuwa 2011.
Kakakinsa ya tabbatar da mutuwar.

Masana a kan haduwar addinai na ganin cewa ya kamata mabiya addinai daban-daban su san tunanin juna da mutunta ra'ayin...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jajirce kan aniyarsa ta ci gaba da aiwatar da manyan ayyuka masu kyau duk...
Wasu matasa da mutanen garin Yelwa Labura a jihar Bauchi sun tare hanyar Bauchi-Tafawa Balewa suna zanga-zanga. Sunyi zanga-zangan ne...
An rawiato labarin mutumin da ya hadu da bacin rana inda ya yi asarar zunzurutun kudi har N200,000 a wajen...
Rabiu Musa Kwankwaso da ‘yan tawagarsa sun kai ziyara zuwa gidan Farfesa Ango Abullahi. ‘Dan takaran shugaban kasar ya yi...