Sojojin India sun harba makami mai linzami cikin makwabciyarsu Pakistan a bisa kuskure, abinda ma'aikatar tsaron kasar Indian ta bayyana...
Bukatun da Rasha ta gabatar kan rikicinta da Ukraine, a cikin mintunan karshe na tattaunawar ta da wasu manyan kasashen...
Jiran da aka shafe tsawon lokaci ana yi domin sanin makomar fitaccen dan wasan kungiyar PSG Kylian Mbappe mai yiwuwa...
Yoon Suk-yeol mai ra'ayin ‘yan mazan jiya ya lashe zaben shugabancin kasar Korea ta Kudu, wanda ya gudana a ranar...
An dakatar da cinikin kungiyar Chelsea kamar dai yada mammalakin wannan kungiya dan kasar Rasha Abramovich ya bukaci a yi...
Najeriya ta amince da bukatar hana baki ‘Yan kasashen waje sayen amfanin gona kai tsaye daga manoma ko kuma amfani da...
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch (HRW) ta ce jami’an sojojin a gabashin kasar Chadi sun kashe masu...
Tauraron Real Madrid kuma dan wasan gaba na kungiyar Karim Benzema, ya zura kwallaye uku rigis a ragar Paris Saint Germain,...
Muhammadu Buhari ya karbi shawarar wasu gwamnonin APC, ya yarda a sauke Mai Mala Buni tare da nada bello. Shugaban...
Kwallayen da Kevin De Bruyne da kuma Riyad Mahrez suka ci, na daga cikin adadin kwallaye 4 da suka baiwa...