Daruruwan mutane ne suka shiga zanga zangar adawa da komawar tsohon Sarkin Spain Juan Carlos gida, wanda ya koma kasar...
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, Kwamitin Hadin-guiwa tsakanin Majalisar Wakilan Libya da Majalisar Shata Kundin Tsarin Mulkin Kasar, sun...
Wasu ‘yan bindiga a Najeriya sun fille kan Okechukwu Okoye, dan majalisa mai wakiltar al’ummar Gwamna Charles Soludo a majalisar...
Kungiyoyin 'yan tawayen kasar Chadi sun yi kira da a gaggauta sako gungun 'yan adawar da aka kama a farkon...
Ma’aikatar tsaron Rasha ta sanar da shirin kafa manya-manyan sansanonin sojinta a yankin yammacin kasar don martini ga barazanar NATO...
Akalla mutane hudu aka tabbatar da mutuwar su yayin da wasu biyar suka samu raunuka bayan da wani bene mai...
Dakarun tsaron Rasha na kara zafafa kokarin kame Severodonetsk, birni na karshe da ke da sojin Ukraine ke da karfi...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana nadin sabbin ministocin harakokin waje da na tsaro a yau Juma’a, awani bangare na...
Dakarun Burkina Faso 11 ne suka rasa rayukan su biyo bayan wani harin mayakan jihadi a jiya alhamis a gabashin...
Wani kakakin Majalisar Dinkin Duniya ya ce sojojin Mali sun hana dakarunsu sintiri a tsakiyar garin Djenne, yankin da ake...