Rahotannin dake shigo mana shine gwamnatin tarayyar najeriya tana cikin babbar matsala sakamakon awa arba'in da hudu da gamayyar lauyoyin...
Kamar yadda mai gabatar da kara a babbar kotun kasar ta gabon Ali Ogumba ya tabbatar da cewa wadanda ake...
Hukumar nan kula da ayyukan man fetur ta najeriya NNPC ta bayyana cewa ya kamata arika sayar da litar man...
Kotu a jihar kadunan najeriya ta saurari lauyoyin malam zakaky dana matar sa malama zinatuddin kamar yadda ta saurari lauyan...
Biyo bayan takardar neman ajje aiki na tsohon alkalin alkalai kuma sabon shugaban kasar Iran ya shigar gaban jagoran juyin...
Kamar yadda ministan harkokin wajen syria Faisal Mekdad ya bayyana yayin zaman wakilan majalisar duniya (UN), ya tabbatar da cewa...
Sheikh Ahmad Magmud Gumi yana cikin manyan malamai wadanda muryar su take amsa kuwwa a tsakanin malaman najeriya kuma yana...
Daya daga cikin daliban makarantar Gwamnatin Tarayya ta FGC da ke Birnin Yauri a Jihar Kebbi, da aka kai wa...
Jam’iyar Shugaban Faransa Emmanuel Macron da ta madugun ‘yar adawa Marine Le Pen sun samu koma bayan a zagayen farko...
Tun a safiyar ranar juma'a aka shaidi gangankon iraniyawa a cibiyoyin kada kuri'a domin zabar sabon shugaban kasa, bincike ya...