Wannan wata matashiyace da tace saurayinta da suka shafe shekaru 6 suna soyayya ya gudu ya barta.
Tace ta yi bilicin har ta koma fara saboda ta farantawa saurayin nata rai amma a banza, hakanan kuma ta bashi kudin makaranta da iyayenta suka bata ta biya.
Tace amma sai ya gudu ya barta, budurwar ta bayyana cewa, yanzu baya san me zata cewa iyayenta ba.