Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka gudanar da zaman makokin Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khumaini (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an gudanar da zaman makokin Sayyida Fatima Zahra (a.s) na karshe a daren jiya tare da halartar Jagoran juyin juya halin Musulunci da wasu gungun jama’a a Husainiyar Imam Khumaini. (RA).
Hojjatul Islam da Al-Muslimin Abedini, a cikin jawabin da suka yi dangane da tarihin Sayyida Zahra (a.s), sun yi bayani kan wajibci da bukatuwar zamani na sanin koyarwar gidan Fatima don fadakar da al’umma.
A cikin zaman makoki, Saeed Haddadian da Mohammad Hossein Haddadian suma sun gabatar da yabo ga Siddiqa Kobari (AS).

Source: IQNAHAUSA