‘Yan Bindiga Sun Halaka Mutane 32 A Sassan Najeriya A Makon Jiya
Akalla mutane 32 suka mutu sakamakon hare hare daban daban daga kungiyoyi 'yan bindiga a sassa daban daban na Najeriya ...
Akalla mutane 32 suka mutu sakamakon hare hare daban daban daga kungiyoyi 'yan bindiga a sassa daban daban na Najeriya ...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara dake Najeriya ta dakatar da mambobin ta guda biyu da ake zargin suna mu’amala da ‘Yan ...
'Yan bindiga a Najeriya sun hallaka akalla mutane 24 a wasu jerin hare hare da suka kai Jihohin Zamfara da ...
Mahaifin kakakin Majalisar jihar Zamfara Nasiru Muazu Magarya, ya rasu a hannun ‘yan bindiga dake garkuwa da shi sakamakon bugun ...
Labari da dumi dumi da yake zuwa daga jihar kano yana tabbatar da cewa gwamnan jihar kano Dr. Abdullahi Umar ...
‘Yan bindiga sun kashe mutane akalla 51 yayin jerin hare-hare da suka kai kan wasu kauyukan karamar hukumar Zurmi dake ...
Rudunar ‘yan sandan jihar Kebbi, sun ce 'yan bindiga sun kashe mutum 66 a Kauyukan karamar hukumar Danko / ...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya sauke shugabannin kananan hukumomi a jihar sa. Matawalle ya dauki wannan matakin ne ...
Wasu mutane a garin Zurmi da ke karamar hukumar Zurmi a Zamfara sun yi zanga-zanga kan kashe su da yan ...