Zamfara : ‘Yan Bindiga Sun Kwashe Mahalarta Biki 50 A Najeriya
‘Yan bindiga a Najeriya sun kwashe akalla mutane 50 da suka halarci bikin aure a Sokoto lokacin da suke komawa ...
‘Yan bindiga a Najeriya sun kwashe akalla mutane 50 da suka halarci bikin aure a Sokoto lokacin da suke komawa ...
Mazauna kauyukan karamar hukumar Bakura dake Jihar Zamfara a Najeriya na zaman makoki sakamakon kisan gillar da Yan bindiga suka ...
‘Yan bindiga sun kashe akalla mutanen 17 a wasu hare hare da suka kai kauyuka 4 a karamar hukumar Anka ...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta zabi Sanata Muhammad Hassan Nasiha a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar da ke Arewa maso ...
Hadimin mataimakin gwamnan Zamfara ya kalubalanci Matawalle kan ya yi bayanin yadda aka yi da Biliyan N31bn na wata 31 ...
A Najeriya, 'yan bindiga sun kai hari garin Nasarawar Mai-fara a yankin karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara, inda suka ...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihohin Zamfara da Sokoto nan gaba kadan. Ana sa ran zai kai ziyarar ...
MASHA ALLAH: Al’ummar Garin Bukkuyum Kenan Dake Jihar Zamfara Suke Murnar Nasarar Da Jami’an Tsaro Suka Yi Kan ‘Yan Bindiga ...
Kimani mako gud kenan da kissan mutanen kimani 200 a jihar Zamfara na arewa maso yammacin tarayyar Najeriya, ‘yan bindiga ...
‘Yan bindiga su na yin taron-dangi su yi lalata da matan da karfin tsiya a wasu kauyukan Zamfara Miyagun ‘yan ...