Sabuwar Sakatariyar Gwamnatin Tarayya Ta Kaiwa Gwamnan Zamfara Ziyara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara Keshinro. A ...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara Keshinro. A ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ci bashin kuɗi Naira Biliyan 14.26 ba, sai dai wani ɓangare na ...
Majalisar dokokin jihar Zamfara karkashin jagorancin Bilyaminu Moriki ta sanar da dakatar da wasu mambobin majalisar guda takwas. In ba ...
Sace ɗaliban Zamfara abin kunya ne - Amnesty Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'Adam ta duniya ta Amnesty International ta yi Allah-wadai ...
Da asubar ranar Juma’a ne, ‘yan bindiga suka sake sace wasu dalibai da ke karatu a jami’ar tarayya da ke ...
Tinubu na alhini kan mutuwar sojojin da jirginsu ya faɗo Shugaba Bola Tinubu ya bayyana mutuwar wasu sojojin ƙasar da ...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawale, ya bada tallafin kudi naira miliyan 200 don sayo Shanu da Ragunan Layya da ...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bukaci sabbin ‘yan majalisar dokokin jihar da su hada kai, su yi aiki tare ...
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya faɗa wa sashen Hausa na BBC cewa, sata aka je yi gidansa bayan gwamnatin ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, a yau Alhamis ya tabbatar da aniyar gwamnatinsa na magance matsalar tsaron da ke addabar ...