An Kashe Wani Malami Afganistan
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wani malamin ahlus Sunna a Kabul da ...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wani malamin ahlus Sunna a Kabul da ...
Manyan kamfanoni da attajirai a Najeriya irin su Dantata sun tattara kudade domin tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ya shafa a ...
Da yawa-yawan yan wasa dai musamman a Afrika irin su Bukayo Suna taimakawa inda suka fito dan ganin basu manta ...
Gabanin zaben 2023, dan takarar kujerar shugaban kasan Peoples Democratic Party (PDP) ya roki al'ummar Benue. A jihar Benue, ya ...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce zai dandanawa PDP kudarta idan jita-jitar da ya ke ji na korarsa ...
Adam Oshiomhole, jigon jam'iyyar APC, ya ce har yanzu babu alamun cewa Atiku zai ci zaben A cewarsa, rikicin jam'iyyar ...
Wata kungiyar mata ta APC a jihar Zamfara ta yi gangamin goyon bayan takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Bello ...
Kamar yadda akayi a shekarar 2015 da 2019, yan takarar kujerar shugaban kasa wanda suka hada da kwankwaso sun hadu ...
Hukumar INEC ta ki cire sunan Ibrahim Shekarau a matsayin ‘dan takaran Sanatan tsakiyar jihar Kano. Wani jami’in INEC yace ...
Biyo Bayan mutuwar mahaifiyarsa Sarauniya Elizabeth, Yarima Charles, ya zama Sarkin Masarautar Ingila, Fadar Mulkin Buckingham ta sanar ranar Alhamis. ...