Oxfam – Kasashen gabashin Afirka na fuskantar barazanar yunwa
Kungiyar agaji ta Oxfam ta yi gargadin cewa mutane kusan miliyan 28 a gabashin Afirka na fuskantar barazanar matsananciyar yunwa ...
Kungiyar agaji ta Oxfam ta yi gargadin cewa mutane kusan miliyan 28 a gabashin Afirka na fuskantar barazanar matsananciyar yunwa ...
Hukumar kula da makamashi ta duniya (IEA) ta bayyana fargabar cewar yakin da Rasha ta kaddamar a Ukraine na iya ...
Yaƙi ya jefa mutum 100,000 cikin mawuyacin hali a Mariupol - Ukraine. Ma'aikatar tsaro ta Amurka, Pentagon, ta ce sojojin ...
Rahotannin game da yaƙi a Ukraine zuwa yanzu... Yayin da muke fara kawo rahotannin a wannan safiya, ga abubuwan da ...
Shugaba Joe Biden na Amurka na shirin kai ziyara Poland a juma’a mai zuwa inda gana da shugaba Andrzej Duda ...
Shugaban Amurka Joe Biden ya gargadi takwaransa na China Xi Jinping a kan illolin taimaka wa Rasha a yakin da ...
Ma’aikatar tsaron Rasha ta ce ta yi amfani da sabon makami mai linzami mai matsanancin gudu a karon farko wajen ...
Shugaban Amurka Joe Biden zai tattaunawa da Shugaban China Xi Jimping da nufin neman China ta kaucewa batun taimakawa Russia ...
Kotun Duniya da ke birnin Hague a Holland ta umarci Rasha ta gaggauta dakatar da mamayar da ta ke yi ...
Shugaban Amurka Joe Biden ya sanar da tallafin Dala biliyan 1 tare da aikewa da makamai masu cin dogon zango ...