Shugaba Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Sabon Taken Najeriya
Shugaba Bola Tinubu, ya rattaba hannu kan kudirin dokar dawo da tsohon taken kasa na 2024, inda ya zama doka. ...
Shugaba Bola Tinubu, ya rattaba hannu kan kudirin dokar dawo da tsohon taken kasa na 2024, inda ya zama doka. ...
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron tattalin arzikin duniya da aka shirya gudanarwa a ranakun 28 zuwa 29 ga watan ...
Shugaban Kasa, Bola Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Talata zuwa Senegal, domin halartar bikin rantsar da sabon shugaban ...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci nan da mako biyu zuwa uku a samar da maslaha kan rikice-rikicen manoma ...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya roki gwamnonin jihohin kasar nan 36 da su fara bai wa ma’aikata kyautar albashi kafin ...
Nigeria ta kulla babbar alaka da kasar Qatar Sarkin Qatar: Sheikh Tamim Bin Hamad Al Thani, yace Qatar abude take ...
Sanata Shehu sani yayi Allah wadarai kan bayanin da wani malamin Izala yayi a kan matar shugaban kasa Olaremi Tinubu. ...
Gwamnonin Jam’iyyar adawa ta PDP sun shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da jam’iyyar APC mai mulki da su yi murabus ...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce shugaban kasa Bola Tinubu ba shi da cikakken tsari kan yadda za ...
A wata sanarwa da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Femi Gbajabiamila ya fitar a baya-bayan nan, ya bayyana cewa shirin ...