Zababbun ‘Yan NNPP, LP, da PDP Za Su Goyi Bayan ‘Dan APC a Zaben Majalisar Tarayya
Wasu zababbun ‘yan majalisar wakilan tarayya sun fadawa Duniya Mukhtar Aliyu Betara ne ‘dan takaransu a 2023. ‘Yan siyasar nan ...
Wasu zababbun ‘yan majalisar wakilan tarayya sun fadawa Duniya Mukhtar Aliyu Betara ne ‘dan takaransu a 2023. ‘Yan siyasar nan ...
Shugaban Amurka Joe Biden, ya sanar da cewa zai sake tsayawa takara a zaben 2024, inda mai yiwuwa ya sake ...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo da kuma tsofaffin gwamonin jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna, Mohammed Ahmed Makarfi da Ramalan ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP Rabi'u Kwankwaso, yace yanzu dukkanin masu takara sun koma talakawa. Rabiu Musa Kwankwaso ...
Wasu shugabannin kabilun Fulani sun yi zama a Abuja, sun ce ‘dan takaransu shi ne Bola Tinubu Jagororin kabilar za ...
Jam'iyyar NNPP da APC a jihar Kano na ci gaba da musayar yaw kan yadda aka ce Abba Kabir Yusuf ...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP, Abba Kabir Yusuf, ya nemi a gurfanar da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas, a ...
Tsohon dan takarar gwamna kuma jigon siyasa ya bayyana kadan daga alheran tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo. Jigon na siyasa ...
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan. An ba Obi ...
Korarren dan takarar gwamna na PDP a jihar Kano, Sadiq Aminu Wali, ya bayyana niyarsa na zuwa kotun daukaka kara ...