Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Harin Banibangou Ya Kai 60
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewar adadin mutane da dama ne suka mutu cikin su harda Magajin Garin Banibangou ...
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewar adadin mutane da dama ne suka mutu cikin su harda Magajin Garin Banibangou ...
Dakarun hadakar kasashen kudancin Afrika sun yi nasarar fatattakar mayakan da ke ikirarin jihadi a yankin Cabo Delgado da ke ...
Shugaban Korea ta Arewa Kim Jong Un ya soki Amurka da zama ummul-haba-isin tashe-tashen hankulan da ke faruwa a tsibiri ...
Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewar, Najeriya ce kasar da tafi kin baiwa mata mukaman shugabanci a matakin zabe ...
Najeriya ta yi watsi da yarjejeniyar da kasashen duniya suka rattaba wa hannu da zummar ganin manyan kamfanoni na biyarn ...
Akalla mutane milyan 25 ne aka tanttance za su kada kuri a zaben yan majalisun dokkokin kasar Iraqi a yau ...
Adadin mutane da annobar korona ta kasha a kasae Brazil ya zarce dubu 600 don daga bullarta zuwa yammacin Jumma’a. ...
Ofishin mai gabatar da kara na kasar Chile ya bude bincike kan Shugaba Sebastian Pinera kan sayar da kamfanin hakar ...
'Yan bindiga a Najeriya sun hallaka akalla mutane 24 a wasu jerin hare hare da suka kai Jihohin Zamfara da ...
Hukumomi a Georgia sun cafke tsohon shugaban kasar Mikheil Saakashvili ranar Juma'a jim kadan bayan dawowarsa daga gudun hijira, bayan ...