Anyi Jana’izar Tsohon Shugaban Kasar Algeria Adelaziz Bouteflika
A wannan Lahadi 19 ga watan Satumbar 2021 akayi jana'izar Abdelaziz Bouteflika, tsohon shugaban kasar Algeria da ya fi dadewa ...
A wannan Lahadi 19 ga watan Satumbar 2021 akayi jana'izar Abdelaziz Bouteflika, tsohon shugaban kasar Algeria da ya fi dadewa ...
Dakarun Sojin Faransa sun yi nasarar hallaka jagoran kungiyar IS a yammacin saharar Afrika, Adnan Abu Walid al-Sahrawi, dan ta’addan ...
Magajin Garin birnin Paris Anne Hidalgo ta yi shelar shiga takarar neman shugabancin kasar Faransa za zaben da ke tafe ...
A ranar 10 ga wata, shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum ya duba aikin gina tashar samar da wutar lantarki ta ...
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da kisan matafiya musulmai a Jos Buhari yace wannan shiryayyen harin kisa ...
A lokacn da ya zanta da manyan malamai daga kasashen duniya a yamacin yau Talata Shugaban kasar Masar Abdulfattah Al ...
A cewar Malami, an yi nasarar cafke shugaban 'yan biyafara (IPOB) ne tare da hadin gwiwar rundunar ‘yan sandan kasa ...
Kungiyar Boko Haram da ke Najeriya ta tabbatar da mutuwar shugabanta Abubakar Shekau wanda majiyoyi suka ce ya mutu ne ...
Shugaban hafsun sojan kasa, Laftana Janar Ibrahim Attahiru, ya mutu yau - Janar Ibrahim Attahiru ya cika ne bayan ya ...
Fafaroma Francis kuma shugaban mabiya Darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis ya gana da babban Hafson sojin kasar Myanmar, a ...