Amurka Zata Sayarwa Da Saudiyya Jiragen Yaki Na Sama Da Dala Miliyan Dari Biyar
Gwamnatin amurrka karkashin jagorancin shugaba joe biden ta yanke shawarar sayarwa da daular saudiyya karkashin jagorancin Alu Sa'ud jiragen yaki ...
Gwamnatin amurrka karkashin jagorancin shugaba joe biden ta yanke shawarar sayarwa da daular saudiyya karkashin jagorancin Alu Sa'ud jiragen yaki ...
Shafin jaridar Al-ahad ya bayar da rahoton cewa, jami'an 'yan sanda na masarautar Saudiyya sun kai farmaki a kan masu ...
Tashar Russia Today ta bayar da rahoton cewa, Gwamnatin Saudiyya ta haramta wa 'yan kasashe 33 gudanar da ayyukan ibadar ...
Wannan ya zo ne a cikin wata sanarwa da shugaban dandalin yada labarai na Harka Islamiyya Ibrahim Musa ya aike ...
Shafin yada labarai na Aljuhainah ya bayar da rahoton yadda aka gudanar da tarukan ranar Idin Ghadir a garin Qatif ...
Kafofin yada labaran Saudiyya sun bayar da rahotannin cewa, mataimakin ministan ma’aikatar aikin hajji da Umra ta kasar Saudiyya Hesham ...
A wata fira da akayi da babban lauya barista Ishaq Adam a gidan talabijin na Al-wilaya T.v , babban lauyan ...
Rahotanni daga kasar saudiyya na tabbatar da cewa auren misyar wanda yayi kama da auren mutu'a yana kara yaduwa cikin ...
A wani harin ba sani ba sabo da sojojin haramtaccciyar kasar isra'ila suka kai ranar juma'ar data gabata a kusa ...
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci na kasar Saudiyya a ranar Lahadi ta bayar da sabbin umurni game da amfani da na'urar ...