Ronaldo Ba Zai Buga Wasa A Karawar Da Za Su Yi Da Kasar Luxembourg Ba
An dakatar da kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo, daga buga wasan neman cancantar shiga gasar Euro 2024 da za su ...
An dakatar da kyaftin din Portugal, Cristiano Ronaldo, daga buga wasan neman cancantar shiga gasar Euro 2024 da za su ...
Fitaccen zakaran kwallon kafa na duniya, Cristiano Ronaldo, yana zama a wani katafaren otal tare da 'ya'yansa da budurwarsa da ...
Saudi Arabiya tana cikin Kasashen da ke kokarin kamanta bin shari’ar addinin Musulunci a Duniya Wannan ya sa dokar. Gwamnatin ...
Dan wasa Cristiano Ronaldo ya fara sabuwar rayuwar sa ta kwallon kafa a kasar Saudiyya bayan da a ranar Talatar ...
Fitaccen dan wasan kwallon kafan duniya ba zai buga wasanni har biyu ba a jere a kulob din Al-Nassr. Wannan ...
Premier League; Ronaldo Yaki Halartar Wasannin Atisaye Na Man. United. Dan wasan gaba na Manchester United, Cristiano Ronaldo, bai koma ...
Kocin rikon kwarya na Manchester United Ralf Rangnick ya bayyana lallasar da suka sha a hannun Liverpool a matsayin kaskanci. A ...
Cristiano Ronaldo mai shekaru 37 ne ya ci dukkannin kwallaye 3 a wasan da kungiyarsa, Manchester United ta lallasa Tottenham ...
Da gaske Ronaldo ne matsalar Manchester United? Rashin tabbacin da Manchester United ke da shi na nasara a duka gasar ...
Tauraron dan kwallon Manchester United Cristiano Ronaldo ya fashe da kuka yayin da Serbia ta lallasa Portugal da ci 2-1 ...