Kwale Kwale Ya Yi Sanadin Rasa Ran Dalibai Biyu A Kano
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano, ta tabbatar da nutsewar dalibai biyu na Kwalejin Aikin Gona ta Audu Bako da ...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano, ta tabbatar da nutsewar dalibai biyu na Kwalejin Aikin Gona ta Audu Bako da ...
Bayanai sun tabbatar da rasuwar shugaban kungiyar maharba ta Arewa Maso Gabashin Nijeriya, Muhammad Usman Tola, ranar Talata a Yola. ...
Mahaifiyar tsohon kakakin majalisar wakilai ta tarayya, Rt Hon Yakubu Dogara, Mama Saratu Yakubu Tukur ta kwanta dama tana da ...
Allah ya yi wa jarumin masana’antar shirya fina-finai Aminu Mai Khamis, wanda aka fi sani da Mai Mala na cikin ...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da rasuwar Hajiya Rabi Dantata, matar hamshamin dan kasuwa, mai taimakon jama’a ...
Hajiya Rabi Dantata, matar hamshakin dan kasuwa Alhaji Aminu Dantata, ta riga mu gidan gaskiya. Rahotanni sun bayyana cewa Hajiya ...
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kwara, Honorabul Olawoyin Magaji, ya riga mu gidan gaskiya. Majalisar dokokin jihar ce ...
A safiyar yau litinin ne wanda yayi dai dai da 4 ga watan june jagoran juyin juya halin halin musulunci ...
Shafin jaridar Yaum Sabi ya bayar da rahoton cewa, a jiya Allah ya yi wa Mahmud Abdulsattar al-Atwi makarancin kur'ani ...
Tsohon shugaban ma'ailatan tsaron ya rasu ranar Alhamis, 13 ga watan Mayun 2021 ne rundunar sojin Najeriya ta samu labari ...