Nijar Tayi Bikin Cika Shekaru 63 Da Zama Jamhuriya
Yau asabar 18 ga watan Disamba Jamhuriyar Nijar tayi bikin cika shekaru 63 da zama Jamhuriya, inda a bana shugaba Mohamed ...
Yau asabar 18 ga watan Disamba Jamhuriyar Nijar tayi bikin cika shekaru 63 da zama Jamhuriya, inda a bana shugaba Mohamed ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya bukaci gudanar da bincike dangane da harin da aka kaiwa tawagar sojojin Faransa wanda ...
Wasu Gwamnonin Najeriya da suka fito daga Yankin Arewa maso Yamma na shirin gudanar da taro da takwarorin su na Jamhuriyar ...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa, yankin Tillaberi na yammacin Jamhuriyar Nijar na fuskantar babbar matsalar abinci, inda kusan ...
Ministan ilimi mai zurfi a Nijar Mamudu Jibbo ya sanar da sakamakon karshe na jarabawar neman shiga jami’a ,inda yace ...
Shugaban Sojin da suka gudanar da juyin mulki a kasar Guinea sun fara tattaunawa da bangarorin siyasar kasar na kwanaki ...
A ranar 10 ga wata, shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum ya duba aikin gina tashar samar da wutar lantarki ta ...
Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya bayyana cewar al’amuran tsaro sun sauya a Yankin Tillaberi inda dakarun gwamnati ke ci ...
Yan bindiga sun kashe mutane akalla 10 a Yammacin Jihar Tillaberi dake Jamhuriyar Nijar sakamakon wani kazamin harin da suka ...
Kimanin ‘yan gudun hijirar kasar Mali dubu 20 ne za a canza wa wurin zama daga wani sansani da ke ...