‘Ya’ya Mata Miliyan 7.6 Aka Tauye Wa Samun Ilimin Boko A Nijeriya — UNICEF
Asusun tallafa wa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ya bayyana cewa ‘ya’ya mata miliyan 7.6 ne a Nijeriya, ...
Asusun tallafa wa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ya bayyana cewa ‘ya’ya mata miliyan 7.6 ne a Nijeriya, ...
A jiya Alhamis ne Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara ya karɓi baƙuncin matar nan da ‘yan bindiga suka raba ...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa, ta fara bayar da tallafin naira dubu ashirin-ashirin N20,000 ga ‘yan mata 45,000 ...
Wani Abun al’ajabi, mazauna garin Birnin Magaji ta jihar Zamfara sun yi awon gaba da wasu mata da ‘yan uwan ...
Wani abun al’ajabi, mazauna garin Birnin Magaji ta jihar Zamfara sun yi awon gaba da wasu mata da ‘yan uwan ...
‘Yan wasan matan Super Falcons dake wakiltar Najeriya a gasar cin Kofin Duniya da ake bugawa a kasar Australia sun ...
Assalamu alaikum. Malam ina cikin wani tashin hankali, iyaye na ne suka samo min aiki, mijina ya ce ba zan ...
Wata mata a Kasar Amurka mai suna Dorothy Fedeli, ta auri kanta shekara 50 bayan mutuwar aurenta. Matar ta ce ...
Jama’a barkanku da kasancewa tare da shafin Taskira, shafin da ke zakulo muku batutuwa daban-daban da suka shafi al’umma ta ...