Uwargidar Najeriyar gobe: Labarin Matan Tinubu, Atiku, Peter Obi da na Kwankwaso
Kawo yanzu mutanen Najeriya sun san ‘yan siyasan da suke neman zama shugaban kasa a 2023 Duka manyan ‘yan takaran ...
Kawo yanzu mutanen Najeriya sun san ‘yan siyasan da suke neman zama shugaban kasa a 2023 Duka manyan ‘yan takaran ...
Yau dan takarar jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso zai yi zama da Nyesom Wike Da alama Sanata Rabiu ...
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika Sanata Halliru Dauda Jika ya ...
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta alanta cewa ta zabi Barista Ladipo Johnson a matsayin abokin tafiyar dan takarar ...
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya tabbatar da cewa su na kan tattaunawa da 'yan jam’iyyar LP. Akwai yiwuwar ‘Dan takarar ...
Tsohon Gwamnan Jihar kano dake Najeriya Rabiu Musa Kwankwaso ya kawo karshen zamansa a cikin Jam’iyyar PDP sakamakon sanarwar da ...
Yanzu-Yanzu: Kwankwaso, Attahiru Jega, Farfesa Utomi sun bide sabuwar jam’iyya.Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da tsohon shugaban ...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya tabbatar wa da iyayen Hanifah cewa zai taimaka musu wajen ganin ...
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta wasu raɗe-raɗi da ke yawo da ke bayyana cewa yana tattaunawa ...