An Kashe Wani Jami’in Hukumar Tsaro Na DSS Ta Najeriya A Owerri, Imo.
Lamarin kashe jami'in DSS na zuwa ne kasa da sa’o’i 48 bayan da aka kona ofishin hukumar a garin Nnewi ...
Lamarin kashe jami'in DSS na zuwa ne kasa da sa’o’i 48 bayan da aka kona ofishin hukumar a garin Nnewi ...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa, yankin Tillaberi na yammacin Jamhuriyar Nijar na fuskantar babbar matsalar abinci, inda kusan ...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce wani sojan wanzar da zaman lafiyar ta dan kasar Masar ya mutu sannan abokan aikinsa ...
Wasu ‘yan bindiga a Najeriya sun kai hari kan wani Cocin ECWA da ke Okedayo a jihar Kogi da sanyin ...
Rohatanni daga kasar Kamaru na cewa akalla sojojin kasar 9 suka gamu da ajalinsu sakamakon hare-hare maban-banta da mayakan ‘yan ...
Rahotanni daga Najeriya sun ce an kashe shugabann kungiyar ISWAP Abua Musab Al-Barnawi a Jihar Borno, daya daga cikin kungiyoyin ...
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da kisan matafiya musulmai a Jos Buhari yace wannan shiryayyen harin kisa ...
Yan bindiga sun kashe mutane akalla 10 a Yammacin Jihar Tillaberi dake Jamhuriyar Nijar sakamakon wani kazamin harin da suka ...
Dubban mutane masu zanga zanga sun tare babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna inda suke zanga-zangar neman gwamnati ta dauki matakan ...
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, rikici na tsananta a sassan Myanmar, yayin da ta yi gargadin cewa, kasar ta ...