Masarautar Kano Da Dambarwar Da Ta Kunno Kai
Gurbin sarki ya samu ne a masarautar Kano mai dimbin tarihi yayin da a ranar 6 ga watan Yunin 2014, ...
Gurbin sarki ya samu ne a masarautar Kano mai dimbin tarihi yayin da a ranar 6 ga watan Yunin 2014, ...
Alkalin Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi sammacin manyan alkalan Babbar Kotun Tarayya da ta Jihar Kano kan ...
Jami’an tsaro na yin ganawar sirri da gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Sarki Sanusi II a fadar Sarkin ...
A karon farko bayan ya koma kan karagar mulki, duk da dambarwar da akeyi Sarki Muhammadu Sanusi ya yi zaman ...
Maimartaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya isa Kano domin karbar takardar nadinsa a karo na biyu daga Gwamna Abba ...
Muhammadu Sanusi II, ya bari garin Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas a gaggauce, jim kadan bayan ya gabatar da jawabinsa ...
Majalisar Dokokin Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta soke masarautu 5 da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta ƙirƙira. ...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta kuduri aniyar yi wa dokar da ta tsige Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II ...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Dr. Barau I. Jibrin, ya ƙaddamar da motocin bas guda 107 na kamfanin sufuri na Kano ...
Kawo yanzu an tabbatar da mutuwar mutane 11 bayan da wani matashi mai suna Shafi’u Abubakar ya yi kwantan ɓauna ...