APC ta sake rasa Sanata da wasu Jiga-jigan ‘Yan siyasa zuwa NNPP a jihar Bauchi
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika Sanata Halliru Dauda Jika ya ...
Jam’iyyar NNPP ta ribato Sanatan jihar Bauchi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, Halliru Dauda Jika Sanata Halliru Dauda Jika ya ...
Sarkin Ibadan, Oba Lekan Balogun, Alli Okunmade ll ya magantu a kan nadin sarautar da aka yiwa. Gwamna Abdullahi Ganduje ...
Gwamnan jihar Kano dake Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya zabi mataimakin sa Nasir Gawuna a matsayin wanda zai gaje shi ...
Tsohon Gwamnan Jihar kano dake Najeriya Rabiu Musa Kwankwaso ya kawo karshen zamansa a cikin Jam’iyyar PDP sakamakon sanarwar da ...
Rahotanni daga Najeriya na cewa an sace fasinjoji da dama bayan harin da wasu 'yan bindiga suka kai kan jirgin ...
Diyar tsohon sarkin kano, Shahida Sanusi Lamido ta yi karin bayani a kan cewa da ta yi Larabawa na nuna ...
Kotun shari'a da ke zama a Fagge ta jihar Kano ta aika matashi mai shekaru 25 mai suna Ibrahim Shehu ...
Gwamnatin Najeriya ta yi tir da rahotanni akan yadda ake nunawa 'yan Afirka wariyar jinsi cikin su har da 'yan ...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da shirin musayar mukaman shugabancin ta yadda wadanda ke arewa zasu koma kudu, yayin ...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya karbi bakuncin takwarorinsa na Afirka, a daidai lokacin da alamu ke nuna da cewa Faransa ...