Hirar Aminiya Da Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Muhammad
Jarumar Fatima Mohammed na ɗaya daga cikin jaruman finafinan da ke fitowa a Masana’antar Finafinan Hausa ta Kannywood. Jarumar mai ...
Jarumar Fatima Mohammed na ɗaya daga cikin jaruman finafinan da ke fitowa a Masana’antar Finafinan Hausa ta Kannywood. Jarumar mai ...
‘Yan uwan marigayiya Saratu Gidado Daso sun shaida wa manema labarai cewa mutuwar fuju’a ta riske ta a yau Talata, ...
Shahararriyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Rahama MK, wadda aka fi sani da Hajiya Rabi Bawa ...
Fitacciyar Jarumar da ke taka rawa a yanzu cikin shiri me dogon zango na Kwana Casa’in da Dadin Kowa, Jarumar ...
Jaruman fim suna daukar lokaci tare lokatan shirya fim, wanda hakan ke jawo abota ko kulluwar zazzafar soyayya. Baya ga ...
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu kan halin da jarumar Kannywood, Rakiya Moussa ke ciki. Jaruma Rakiya ta fada tarkon son ...
Fitattatun jaruman Kannywood suna goyon bayan Tinubu a matsayin 'dan takarar shugaban kasar da zasu marawa baya a zaben watan ...
Jarumin masana’antar fina-finan Hausa (Kannywood), Bello Muhammad Bello, wanda aka fi sani da BMB ya ce ya yi danasanin shiga ...
Jarumi Mato Yakubu, wanda yayi fice da sunan Malam Nata'ala Mai Sittin goma, ya nisanta kansa da bidiyonsa dake yawo ...
Fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi, ta wallafa hotuna da bidiyon dalleliyar sabuwar motar ta ta N30 miliyan. Babu shakka mota ...