Imo: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari Ofishin INEC
Rundunar 'yan sandan jihar Imo sun yi nasarar fatattakar 'yan bindigan da suka kai wani mummunan hari kan ofishin INEC. ...
Rundunar 'yan sandan jihar Imo sun yi nasarar fatattakar 'yan bindigan da suka kai wani mummunan hari kan ofishin INEC. ...
Wasu tsagerun da ke harkalla da ‘yan bindiga sun shiga hannun jami’an tsaro a kwanakin da suka gabata. Rundunar ‘yan ...
Hukumar EFCC ta bayyana yin gwanjon motocin da ta kwace daga hannun mutanen da ake zargi da rashawa a kasar ...
Jiragen yakin rundunar sojin sama sun ci gaba da matsa kaimi wurin kai hare-haren bama-bamai kan yan ta'adda a Kaduna. ...
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya girgije tare da rausayawa cike da nishadi bayan taron ...
Kungiyar Kiristocin Nigeria Ta Zargi Jam'iyyar APC Mai Mulki Da Maida Ta Saniyar Ware A Sha'annin Mulki. Kungiyar Kiristocin Arewa ...
Bayanai sun fara fitowa daga bakin maharan da aka kama sun shiga gidan Sanatan APC a Jihar Neja. Wata sanarwa ...
Fitaccen sanata daga jihar Neja ya tsallake rijiya da baya yayin da wasu 'yan bindiga suka kai farmaki gidan sa. ...
Jami’an hukumar kwastam sun bayyana dalilin kwace wasu kaya da suka yi wadanda aka shigo dasu daga kasar Chana a ...
Wani Rahoton Mics 6 da Aka fitar kwannan ya nuna yadda Jihohin Arewa Maso Yamma Ke fama Da Talauci da ...