Yau Shekara Daya Bayan Juyin Mulkin Kasar Myanmar
Yau aka cika shekara guda da juyin mulkin da ya kawo karshen dimokiradiya a kasar Myanmar, lokacin da sojoji suka kifar ...
Yau aka cika shekara guda da juyin mulkin da ya kawo karshen dimokiradiya a kasar Myanmar, lokacin da sojoji suka kifar ...
Sojojin Sudan sun kashe wani mai zanga-zanga a jiya Lahadi a yayin da suke murkushe dubban masu zanga-zangar neman mulkin ...
Mai horar da kungiyar kwallon kafar Burkina Faso, Kamou Malo, na ci gaba da samu goyan baya daga yan kasar ...
Ana rade-radin cewa tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari da Sanata Kabiru Marafa na iya sauya sheka daga jam'iyya APC ...
Gamayyar jami’an tsaron wata runduna ta musamman a Jihar Neja ta hallaka ’yan bindiga da dama da suka addabi Kananan Hukumomin ...
Akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 59 suka samu raunuka, sakamakon fashewar bama-bamai a Apiate, kusa da ...
Akalla kajin da yawansu ya kai rabin miliyan ne suka mutu sakamakon barkewar cutar murar tsuntsaye ta H1N1 a Burkina ...
‘Yan sandan Jamaica sun cafke wani tsohon dan majalisar dokokin kasar Haiti da ake zargi da hannu a kisan gillar ...
Wasu matasa da ake zargin yan kabilar Irigwe ne sun kai hari fadar Sarki Irigwe, Ronku Aka, a ranar Juma'a ...
Rundunar 'Yan sanda a jihar Agadas da ke arewacin Jamhuriyar Nijar ta tsare shugaban Karamar Hukumar Fashi tare da direbansa bayan gano ...