Mutane 50 Sun Mutu A Harin Da Aka Kaiwa Tashar Jiragen Ukraine
Akalla mutane 50 da suka hada da kananan yara biyar ne suka mutu a wani hari da aka kai kan ...
Akalla mutane 50 da suka hada da kananan yara biyar ne suka mutu a wani hari da aka kai kan ...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar wakilan kasar daidaita kasafin kudi na matsakaicin zango don samar da Naira tiriliyan ...
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC ya bayar da tabbacin cewa zai kawar da matsalar karancin man a fadin kasar ...
NDLEA ta ce ta kama 'sarauniyar ƙwaya' a Jihar Taraba. Hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya NDLEA ta ce ...
Rasha ta sallami jami'an Diflomasiyyar Jamus guda 2 a wani yanayi da ke matsayin martanin kan hukuncin da wata kotun ...
Da alama akwai fiye da dalili daya na abinda yasa har aka kai ga korar Sheikh Khalid daga limancin Masallacin ...
Kungiyar Tarayyar Turai (EU) na tattaunawar gaggawa game da yiwuwar sake laftawa Rasha wasu takunkumai, bayan jerin hare-hare da dakarun ...
An haifi Jean Luc Melanchon ne a 1951 a garin Tanger na Morocco, ya yi karatunsa ne a fannin falsafa ...
‘Yan bindiga sun kashe akalla mutanen 17 a wasu hare hare da suka kai kauyuka 4 a karamar hukumar Anka ...
Dubban mutane ne suka isa Jamhuriyar Nijar bayan da suka tsere wa rikici da ake yi tsakanin kungiyoyi masu dauke ...