Anambra-‘Yan Bindiga Sun Sace Makiyaya 10 Da Shanu 300
‘Yan bindiga sun sace wasu Fulani makiyaya ‘yan kungiyar Miyatti A guda 10 a jihar Anambra tare da shanunsu 300. ...
‘Yan bindiga sun sace wasu Fulani makiyaya ‘yan kungiyar Miyatti A guda 10 a jihar Anambra tare da shanunsu 300. ...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron da abokiyar hamayyarsa Marine Le Pen mai tsatsauran ra'ayi za su fafata a muhawarar da za ...
Kocin rikon kwarya na Manchester United Ralf Rangnick ya bayyana lallasar da suka sha a hannun Liverpool a matsayin kaskanci. A ...
Kafar talabijin din Rasha ta watsa faifan bidiyo na wasu ‘yan Britaniya da aka kama suna taya Ukraine yaki, inda ...
Bankin Duniya na shirin kafa asusun gaggawa na Dala biliyann 170 domin taimaka wa kasashe matalauta da ke fama da ...
Amurka ta amince ta sayar wa Najeriya da jiragen soji masu saukar angula kirar Viper guda 12 a kan kudi ...
Da alamun kallo zai koma kan majalisar dokokin kasar Nijar yayin da gwamnatin Jamhuriyar ta Nijar ta ce nan ba ...
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta zargi gwamnatin Kamaru da na Amurka da aikata “take hakkin ...
Al'ummar kasar Mali sun gudanar da gamgani ranar Asabar a birnin Bamako domin murnar ficewar sojojin Faransa daga kasar Mali, ...
Manyan kasashen duniya sun fara mayar da martani kan nasarar kashe daruruwan ‘yan ta’adda da sojojin Mali ke ikirarin samu nasarar ...