Baturiya da ta auri ‘dan Najeriya tace tana jin dadi, ta shiga cikin matan kauye tana shara da wanki
Wata baturiya da ta auri 'dan Najeriya daga jihar Enugu ta bayyana bidiyon kanta da irin rayuwar da take yi ...
Wata baturiya da ta auri 'dan Najeriya daga jihar Enugu ta bayyana bidiyon kanta da irin rayuwar da take yi ...
Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa zai baiwa al’ummar jihar Ondo makamai domin kare kansu idan ‘yan ta’adda ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babban abin da zai bar wa ‘yayansa shi ne ilimi, domin ba zai ...
Jigo a jam’iyyar APC mai suna Kwamared Sabo Muhammad ya bayyana cewa a bisa dogaro da yanayin siyasar Jihar Bauchi ...
Godswill Akpabio yana shari’a da Udom Ekpoudom a game da takarar Sanata a jihar Akwa Ibom. Tsohon Ministan harkokin Neja-Delta ...
Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batun zaben 2023. Wadannan Gwamnoni sun nuna rashin ...
Sadiq Ango Abdullahi, 'dan shugaban kungiyar dattawan arewa, Farfesa Ango Abdullahi, ya shaki iskar 'yanci a ranar Sallah Hotunan shi ...
Jami’an hukumar NDLEA masu yaki da miyagun kwayoyi sun bada sanarwar kama Suleiman Idi. Suleiman Idi yana cikin ‘yan ta’addan ...
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki gidan ɗan takarar gwamnan jihar Osun na jam'iyyar Labour Party (LP), Yusuf Lasun. Bayanai ...
Bukola Saraki ya jaddada cewa Gwamna Nyesom Wike yana da muhimmanci sosai a jam’iyyar PDP. Tsohon shugaban majalisar dattawan ya ...