Majalisar Dokokin Kano Ta Soke Masarautu 5 Da Aka Kirkira
Majalisar Dokokin Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta soke masarautu 5 da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta ƙirƙira. ...
Majalisar Dokokin Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta soke masarautu 5 da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta ƙirƙira. ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ci bashin kuɗi Naira Biliyan 14.26 ba, sai dai wani ɓangare na ...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya musanta da kakkausar murya kan rattaba hannu kan wata yarjejeniya da fadar shugaban ...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe fiye da Naira biliyan daya ga Jami’ar Yusuf Maitama Sule (YUMSUK) da Jami’ar ...
Gwamnatin Kano ta ce, ta sake dawo da ma’aikata 9332 cikin wadanda ta dakatar da albashinsu sama da 10,000 bayan ...
Daruruwan kanawa ne suka yi dafifi a yammacin ranar Litinin, don tarbar Gwamna Abba Kabir Yusuf da kotun daukaka kara ...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada tabbacin hada hannu da malaman addini domin magance kalubalen talauci da ake fuskanta na sama ...
Mai shari’a Donatus Okorowo na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta haramta wa dan takarar APC na jihar Bayelsa ...
Wani rahoto da BBC ta yi kan wata ɓaraka da ta kunno kai a jihar Kaduna tsakanin wasu ‘ya’yan jam’iyyar ...
Kotu ta tabbatar da zaben gwamna Nasir Idris a matsayin zababben gwamnan jihar Kebbi. Kotun sauraren kararrakin zabe ta jihar ...