Godswill: Bayan gaza samun tikitin Shugaban kasa, Jigon APC ya gagara samun tikitin Sanata
Godswill Akpabio yana shari’a da Udom Ekpoudom a game da takarar Sanata a jihar Akwa Ibom. Tsohon Ministan harkokin Neja-Delta ...
Godswill Akpabio yana shari’a da Udom Ekpoudom a game da takarar Sanata a jihar Akwa Ibom. Tsohon Ministan harkokin Neja-Delta ...
Gwamna Nyesom Wike ya koma gefe ya yi shiru a PDP, ya ki fitowa ya goyi bayan Atiku Abubakar Na ...
Yan majalisar dokokin jihar Oyo takwas (8) na jam’iyyar People’s Democratic Party, PDP, da wasu jiga-jigan jam’iyyar a jihar na ...
Ana tururuwan siyan fom din takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) duk da tsawwala farashinsa da aka ...
Ba a samu sauyin shugabancin jam'iyya ba - APC. Jamiyyar APC mai mulki a Najeriya ta musanta rahotannin da ke ...
Muhammadu Buhari ya karbi shawarar wasu gwamnonin APC, ya yarda a sauke Mai Mala Buni tare da nada bello. Shugaban ...
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta tsayar da ranar 26 ga watan Maris na wannan shekara domin gudanar da taronta na kasa ...
Yanzu-Yanzu: Kwankwaso, Attahiru Jega, Farfesa Utomi sun bide sabuwar jam’iyya.Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da tsohon shugaban ...
Jam'iyyar PDP ta ce babbar mu'ujiza da abun al'ajabi ne tsira a kasar nan karkashin mulki gurbatacce irin na jam'iyyar ...
Tsohon Mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce sanar da yankin da ‘dan takarar shugaban kasar zaben shekarar 2023 zai ...