UNRWA: Babu wani amintaccen guri a Gaza, har ma da matsugunai na Majalisar Dinkin Duniya
UNRWA: Babu wani amintaccen guri a Gaza, har ma da matsugunai na Majalisar Dinkin Duniya Hukumar Ba da Agaji da ...
UNRWA: Babu wani amintaccen guri a Gaza, har ma da matsugunai na Majalisar Dinkin Duniya Hukumar Ba da Agaji da ...
Wani Tsohon sojan Amurka ya cinna wa kansa wuta a gaban ofishin jakadancin Isra'ila da ke Washington. Tsohon sojan Amurka ...
Natenyahu ya yi mamakin kalaman Biden game da tsagaita wuta a gaza Wani babban jami'in Isra'ila ya ce Natenyahu ya ...
Firaministan na Falasdinu Mohammad ya bayyana sanarwar da Isra'ila tayi na gina sabbin matsugunai wadanda basu a kan ka'ida guda ...
Dubunnan Mutane suka gudanar da zagayen jerin gwano a New York inda sukayi Allah wadarai da masu kawo matsaloli a ...
Kusan falasdinawa miliyan 1.4 ne sakamakon rasa matsunan su suka gudu Rafah garin dake makotaka da Egypt. Sojojin Isra'ila sun ...
"Benyamin Netanyahu ya mai da kasar mu kasar ta’adda," inji Olof Ben, Masanin siyasar Isra'ila, yafadi hakan ne a martaninsa ...
Paparoma Francis ya ki ya ambaci sunan gwamnatin mamaya na Isra’ila a cikin addu’o’insa na mako-mako a ranar Lahadi; Yayin ...
Rundunar sojin Isra'ila ta ce jiragen yaƙinta sun fara kai wasu hare-hare a kasar Lebanon, lamarin da ke ƙara nuna ...
Fiye da Falasdinawa 300 ne suka yi shahada tare da jikkata sakamakon hare-haren da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai a ...