Spain Ta Ce Dole Tayi Duk Abinda Ya Dace Don Saka Isra’ila Bin umarnin Kotun Duniya
"Dole ne mu yi duk mai yiwuwa don ganin Isra'ila ta yi biyayya ga hukuncin Kotun Duniya (ICJ)," in ji ...
"Dole ne mu yi duk mai yiwuwa don ganin Isra'ila ta yi biyayya ga hukuncin Kotun Duniya (ICJ)," in ji ...
Shugaban hukumar kula da 'yan gudun hijirar Falasɗinu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA)ya ce Isra'ila ta kai hari kan ɗaya ...
Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce yaƙin da Isra'ila ke yi a kudancin Gaza ...
Sojojin Isra'ila sun sanar da cewa an yi musayar wuta da dakarun Masar a ranar Litinin a kan iyakar Rafah ...
Kotun Majalisar Ɗinkin Duniya ta umarci Isra'ila ta daina kai hare-hare a yankin Rafah da ke kudancin Gaza, a wani ...
Dubban Falasɗinawa ba za su samu damar zuwa aikin Hajjin bana ba saboda Isra'ila ta mamaye yankin Rafah da ake ...
Babbar Kotun Majalisar Dinkin Duniya ta fara sauraron ƙara ta kwanaki biyu game da bukatar Afirka ta Kudu ta neman ...
Amurka a makon da ya gabata ta dakatar da aika wa Isra’ila bama-bamai kan fargabar kai munanen hare-hare a Birnin ...
Sama da ma'aikatan cibiyoyin Tarayyar Turai 100 ne suka hallara a Brussels a wata zanga-zangar adawa da yaƙin da Isra'ila ...
Ana ci gaba da gwabza faɗa tsakanin sojojin Isra'ila da 'yan gwagwarmayar Falasdinawa a gabashin birnin Rafah da ke kudancin ...