Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta rusa ofishin jaridar Aljazeera dake Falasdin
Haramtacciyar isra'ila na cigaba da rusa gidaje da ofishoshin mutanen Falasdinu. Abin yanzu ya shafi ofishohin gidajen jaridar AlJazeera da ...
Haramtacciyar isra'ila na cigaba da rusa gidaje da ofishoshin mutanen Falasdinu. Abin yanzu ya shafi ofishohin gidajen jaridar AlJazeera da ...
Rahotanni sun bayyana yadda wani jariri ya tsira daga harin Isra'ila wanda ta kai yankin Gaza. Rahotanni sun nuna cewa ...
Isra'ila ta harba makamin da ya yi kaca-kaca da gidan jagoran kungiyar Hamas a zirin Gaza. Har yanzu ba a ...
Saudiyya da Masar sun bukaci a dakata da luguden wuta tsakanin Isra'ila da Falasdin. Kasashen biyu sun bayyana rashin jin ...
Dubban mutane sun taru a birnin Landan don nuna kiyayyarsu ga kisan Falasdinawa a Gaza. An ruwaito cewa, sama da ...
Zanga zangar da akayi a birnin paris 'yan sanda sun yi amfani da feshin ruwa da kuma barkonon tsohuwa wajen ...
China ta zargi Amurka da zuba Ido game da yadda kasar Isra’ila ke barin wuta kan Falasdinawa, bayan da Amurkan ...
Isra’ila ta ce makaman roka akalla dubu 1 da 500 mayakan Falasdinawa suka harba cikin kasar a cigaba da fadan ...