Jami’an Tsaron Isra’ila Sun Kai wa Falastinawa Farmaki A Gabashin Birnin Quds
Jami’an Tsaron Isra'ila Sun Kai wa Falastinawa Farmaki A Gabashin Birnin Quds Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai hari a gabashin ...
Jami’an Tsaron Isra'ila Sun Kai wa Falastinawa Farmaki A Gabashin Birnin Quds Sojojin yahudawan sahyoniya sun kai hari a gabashin ...
‘Yan Sanda Isra’ila sun ruguza gidan wasu iyalan Falasdinawa a unguwar Sheikh Jarrah dake gabashin birnin Qods. Bayanai sun ce ...
Tun biyo bayan kubutar wasu falasdinawa shidda daga kurkukun haramracciyar kasar isra'ila, wanda ke da tsaatstsauran tsaro. Tun bayan da ...
Rahotanni daga zirin gaza na tabbatar da cewa a ranar litinin sojojin haramtacciyar kasar isra'ila sun kai wani harin ba ...
Gwamnatin haramtacciyara kasar isra'ila ta haramtawa iyalan wadanda take tsare dasu a gidaje fursunan ta ziyatara 'yan uwan su bayan ...
A kalla falasdinawa dari ne suka ji rauni yayin da sojojin haramtacciyar kasar isra'ila suka kai harin kana mai uwa ...
Malamin jami'ar birnin Johannesburg a kasar Afirka ta kudu Farfesa Na'im Janah ya bayyana cewa Isra'ila tana hankoron ganin ta ...
Bayan yakin kwanaki goma sha daya da aka gudanar tsakanin falasdinawa da sojojin haramtacciyar kasar isra'ila, wanda ya sabbaba gwamnatin ...
Sheikh Na’im Кasim mataimakin shugaban ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon ya bayyana cewar idan da ba don martanin da ƙungiyar ...
Tashar akhabr Quds ta bayar da rahoton cewa, Yair lapid ministan gwamnatin yahudawan sahyuniya ya isa kasar Morocoo a yau ...